Tehran (IQNA) Kungiyar masu karatun kur'ani mai tsarki a kasar Masar ta sanar da cewa, tana da niyyar zartar da dokar takaita karatun kur'ani da zaman makoki a kasar ga mambobin kungiyar masu karatu n kur'ani mai tsarki kawai.
Lambar Labari: 3486772 Ranar Watsawa : 2022/01/02